Hausa Musics

MUSIC: Maryam A Sadik – Na Bika

Albishirinku Ma’abota saurarin wakokin hausa a yau nazo muku da sabuwa matashiya mawakiya Maryam a SadiQ.

Maryam a sadik ta fitar da sabon kudin album dinta mai suna a “A Shekarar Nan Ep 2024”. Tayi kokari sosai wahen rere wakoki guda shidda da tayi bajinta wajen farasa kalamai.

Wannan  waka ta mai suna “Na Bika” tana daya daga cikin kundin wannan album.

Maryam a sadik matashi mawakiya ce wadda tayi fice wajen wakokin soyayya.

Zaku iya amfani da alamar Download mp3 dake kasa domin saukar da waka.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button