Uncategorized

Labari mai daɗi: Farashin buhun Barkono ya fadi warwas a kasuwannin Katsina

Advertisment

Farashin Barkono Ya Faɗi Ƙasa Warwas A Kasuwannin Katsina

Farashin Barkono ya yi ƙasa wanwar, inda ya koma 120,000 a wasu kasuwannin jihar Katsina. Kamar yadda katsina post na ruwaito.

Kasuwar garin Danmusa, ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun Masara – 60,000
2- Buhun Dawa Fara – 70,000
3- Buhun Gero – 67,000
4- Buhun Wake manya – 130,000
5- Buhun Waken suya – 160,000
6- Buhun Alabo – 75,000
7- Buhu Ridi – 140,000

Kasauwar garin Kankara ga yadda farashin sa yake Kamar haka;

1- Buhun Masara – 75,000 sabuwa 45,000 zuwa 46,000
2- Buhun Dawa – 80,000
3- Buhun Gero – 80,000
4- Buhun Shinkafa samfarera – 41000
5- Buhun Gyada – 150,000
6- Buhun wake tsoho – 195,000 zuwa 200,000 sabo manya – 65,000 zuwa 67,000 kanana – 145,000
7- Buhun Waken suya –
8- Buhun Alkama – 115,000
9- Buhun Alabo – 57,000
10- Buhun Barkono Dan zagade – 60,000 busasshe – 140,000 Mai Kore – 30,000
11- Buhun Albasa – 50,000
12- Buhun Goro fari marsa – 38,000 Tiyar – 9,000 menu – 27,000 tiya – 8,000
13- Buhun Tattasai – 20,000

Kasuwar garin Mashi, ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun Masara – 85,000 sabuwa – 56,000
2- Buhun Dawa – 90,000
3- Buhun Gero – 74,000
4- Buhun Waken suya sabo – 112,000
5- Buhun Wake – 120,000
6- Buhun Alkama – 100,005
7- Buhun Albasa – 92,000
8- Buhun Aya kanana – 84,000
9- Buhun Alabo – 72,000
10- Buhun Tattasai kauda – 140,000
11- Buhun Barkono – 150,000
12- Buhun sobo – 20,000

Kasuwar garin Ajiwaa karamar hukumar Batagarawa,ga yadda farashin sa yake Kamar haka;

1- Buhun Masara – 80,000 sabuwa – 63,000
2- Buhun Dawa – 80,000
3- Buhun Gero – 88,000
4- Buhun Barkono – 120,000
5- Buhun Tarugu – 26,000
6- Buhun Alabo – 70,000
7- Buhun Dussa Fara – 28,500 ja – 24,500 kowa – 18,500
8- Buhun Garin kwaki – 50,000
9- Buhun Dankali – 21,000
20- Buhu hakin gyada – 3,000_4,000

Kasuwar garin Bakori,ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun masara – 78,000 sabuwa – 60,000
2- Buhun Dawa – 80,000
3- Buhun Gyada – 160,000 Mai bawo – 50,000
4- Buhun Shinkafa tsaba – 140,000 shanshera – 50,000
5- Buhun Wake kanana – 145,000 sabo – 67,000
6- Buhun waken suya sabo – 115,000
7- Buhun Alabo – 67,000
8- Buhun Barkono – 200,000 sabo ja – 180,000
9- Buhun Albasa – 60,000
10- Buhu Alkama – 112,000
11- Buhun Tarugu – 40,000
12- Buhun Albasa – 55,000 zuwa 60,000

Kasuwar garin Funtua,ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun masara – 83,000 sabuwa – 52,000 zuwa 56,000 ya danganta da yanayin bushewarta
2- Buhun Dawa – 90,000 _ 92,000
3- Buhun Gero – 70,000 zuwa 90,500
4- Buhun waken suya – 105,000 zuwa 106,000
5- Buhun shinkafa – 52,000_55,000 tsaba – 140,000 zuwa 160,000

Daga Aysha Abubakar Danmusa.

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button