Labarai

Da dumi dumi : Hisbah ta cafke Hafsat baby wanda tayi bidiyon tsir@r@

Hukumar hisbah a jihar kano tayi nasarar kama hafsat baby wanda take aiki tare da lawancy.

Yanzu nan majiyarmu ta samu labari cikin faifain bidiyo da shafin babban shehin malamin sheikh Aminu Ibrahim Daurawa kano ta wallafa a shafinta na sada zumunta facebook kenan.

Ga bidiyon nan.

Zaku iya shiga nan domin ganin yadda wannan yarinya tayi wannan bidiyo na tsiraici a Nan.

Ku kasance da hausaloaded.com domin kawo muku karin bayyani.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button