Labarai
NEXT LEVEL: Dan Bello Ya sake ta, yadda Apc kano ta jawo wa kano talauci
Shahararren dan jarida kuma malamin makaranta a kasar China Bello Galadanci wanda anka fi sani da Dan bello ya fallasa wata bada ƙala da ta hannun tsohon gwamnan kano kuma mata a gare shi.
A cikin wannan bidiyo zakuyi yadda gwaggo tayi amfani da BVN wajen bude asusun banki har guda arba’in da hudu 44.
Dan Bello ya fallasa wannan sirri ne bayan da ankayi yunkurin kama shi a akan wai yana kawo tarzoma.
Ga bidiyon nan ayi kallo lafiya.