Labarai

Karuwai,yan daudu da yan fake life na cika Tik tok – Babiana Yar tiktok

Hafsat waziri babina yar tiktok ta samu zan tawa da gidan rediyo dala fm kano inda ta bayyana dalilin da yasa ankaji tayi shiru.

Babiana a cikin wannan tataunawa ta fadi cewa

Kasan rabin mu yan Tiktok matsiyata ne ba mu da kudi sai karya da rayuwar karya “fake life”, nidai na dauki tiktok hanyoyin shedan da dujal na karshen zamani”.– inji babiana

Hafsat ta bayyana abubuwa da suke a tiktok abubuwan da basu da ce ba inda ta cigaba da cewa.

Saboda duk mai hankali ba zai iya nau’ikan abubuwan da muke ban cire kai na ba , amma yanzu da kudi wallahi tallahi bazan iya ba.

Yan daudu sunyi yawa karuwai sunyi yawa nan ne zaka zo ka baje hajarka, kai Tiktok kawali ne lamba ɗaya , shiyasa yanzu kawalci ya koma tiktok da mace tazo ta sanya abubuwa dinta da breziya shikenan” – inji Babiana.

Ku saurari cikakkiyar fira a nan.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button