Kannywood
Yanzu – Yanzu : Alhamdullahi An sako mahaifiyar Rarara da anka sace
Advertisment
ALHAMDULILLAH! ALHAMDULILLAH!! ALHAMDULILLAH!!!
Cikin Yadda Da Amincin Ubangiji Mun Samu Dawowar Mama
Cikin Aminci
Ina Mai Matukar Godiya Ga Ubangiji Na
Ina Godiya Yan Uwa Da Abokan Sa’a Ta
Ina Godiya Masoyana Na Fadin Duniya Baki Daya
Hakika Banida Bakin Godiya A Gare Ku
Ga bidiyo nan.
Ga hotunan
ALLAH Ya Saka Da Alkhairi ALLAH Yabar Zumunci
ALLAH Ya Bada Lada Nagode Nagode Nagode
Da Kulawa