Kannywood

Falalu Dorayi ya koka kan cin zarafin Daraktocin Fim Da Hukumar Tace fina finai ke yi

Advertisment

Falalu Dorayi

Darakta kuma mai shirya harka fina finai a masana’antar kannywood yayi kira da babba murya kan cin zarafin da hukamar tace fina finai keyi da afakallah a shafinsa na Instagram.
Ga abinda yake cewa
Ni na dauka yadda magriba tayi gari ya kusa wayewa. Jagoran hukumar zai shiga hankalinsa.
Ni banga a inda dokar hukumar tace idan mutun baya tare da kai, in an kowa films nasa a cire sunansa. Babu a dokarku.
Na dauka wannan kama karyar an yi shi lokacin RABO ta wuce.
Sun bika, sunyi rigistar dole da kai, sun zuba kudi sunyi film, sun dau director sun biya. Sun kawo kace a cire sunan director, har films guda UKU.
Wai Ina hankalinmu yake tafiya ne Idan muna zalinci? Ko dauka muke babu ranar sauka. Gaskiya cire sunan sunusi_oscar_442] a saka na wani rashin adalci ne, da karya dokar kasa da tauyewa hakkin Dan kasa.
sunusi_oscar_442] kana damar ka shigar da kara KUTU.
Wallhi ina da Tabbas zakai nasara.
An kafa dokar hukumar ne Domin ta kare Addini da Al’ada da kare muradin gwamnati da kare hakkin Yan masana’antar films.
Me yasa ake cin kare babu babbaka?”

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button