Hausa Musics
MUSIC : N Sani Wailari – Mu fito zanga zanga
Advertisment
Albishirinku ma’abota ziyarar wannan shafi mai albarka a yau mun zo muku da sabuwa wakar matashi N Sani Wailari da yayi sabuwa waka mai suna “Mu fito zanga zanga”.
Mu fiti zanga zanga waka ce da matashin yayi domin nuna karfafa matasa da su fito su nemi incin su a wajen zanga zanga.
N Sani wailari yayi kokari wajen kalamai na karfafa matasa su fito Zanga zanga amma banda fada da tashin hankali.
Kuyi amfani da alamar download mp3 domin saukar da waka.
Advertisment