Hausa Musics
MUSIC: Auta Mg Boy – Zahiri Da Badini
Advertisment
The Nigerian singer and famous artist Auta mg boy released new and brand Album Ep in this year 2024 which have 15 Latest and amazing song.
Hanta Da jini is the amazing Album by the rising artist singer from the Northern Nigeria.
Ina ma’abota sauraren wakokin Auta Mg Boy mai wakokin soyayya a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘zahiri Da Badini ‘.
Wakar ‘zahiri Da Badni ‘ ita ce Auta Mg Boy yayi wakar ne ga Masoya wanda anyi baitocin soyaya sosai a cikinta.
Advertisment
Auta Mg Boy mawaki ne wanda ya fice a wajen wakokin soyayya da iya kalamai masu nishadi.
Wannan wakar anyi tace ne domin amana a soyayya a tsakanin masoya.