Hausa Musics
MUSIC : Hamisu Breaker – “Karnin Sabo” 2020 Song
Advertisment
Wannan wata sabuwa waka ce ta hamisu Breaker mai ‘Jaruma’ yazo muku da sabuwa waka mai suna “karnin sabo” wanda itama ba za’a ce muku komai ba.
Har sai kun saurarenta domin irin yadda yayi kalamai da kafiya a kan soyayya.
Zakuyi hikima da azance duk a wannan waka.
Download, enjoy and share.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Advertisment