Hausa Musics
MUSIC : Ali Jita – Gari ya waye


Shahararren mawaki Ali Isah wanda anka fi sani da Ali jita wanda mutum ne wanda ya dade tauraronsa ke haskakawa a wajen wakokin hausa.
Ali jita ya zamo mutum na farko a mawakan masana’antar kannywood da ke yiwa sunanyen mata wakoki a yau kam wakar tazo ne akan ‘Gari Ya waye’.
Wakar Ali jita labari ta kunshi yadda halayen mutane suke a wannan duniya wanda zamu kawo muku kadan daga cikin baitocin wakar.
DOWNLOAD MP3
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.




