

Daga karshe sheikh Bello Yabo ya magantu kan yarjejeniyar SAMOA da Najeriya ta sanya hannu
Sheikh bello Yabo sokoto yayi nashi tsokaci kaci kan wannan yarjejeniya da ake zargi da ya hada da Luwadi,madigo da auren jinsu.
Malamai sosai sunyi kira da a dakatar da wannan kuduri na gwamnatin tarayya domin su musulmai ne.
Ga bidiyo nan ku saurara.
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.


![[Bidiyo] Ni na haɗa auren G-Fresh da Alpha Charles – Jaruma Babiana](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2024/12/Picsart_24-12-25_12-05-31-313-scaled.jpg?resize=220%2C150&ssl=1)





