Labarai
Wasu zafaffan hotunan Ango da amarya Sadiya haruna da GFresh Kano materials
Bayan fitar wasu zafaffan hotunan sadiya Haruna da Alameen GFresh Kano wanda ake ta mamaki.
To yanzu shine shafimu ya samu bayanai masu karfi daga amarya inda ta wallafa a shafinta kamar haka.
“Alhamdullilah ya Allah yau andaura aurena da Abubakar Ibrahim wanda akafi sani da Gfresh ubangiji Allah yabamu zaman lfy mai daurewa har Abada alfarman shugaban halilta annabi Muhammad s a w masoya atayamu farin ciki da kuma addo,a mungode????????”.
Ga hotunan.