Kannywood
Kalli Zafaffan Hotuna Garzali Miko Da Amaryasa Habiba
Advertisment
Masha Allah a yau garzali miko ya zama angon habiba,habita ta zamo amayar garzali muna taya su murna Allah ya su zama lafiya da zuri’a dayyiba amen.
Ga hotunan nan kasa sai ku kalla.









Ku kasance da mu domin wasu hotunan shagalin aure.



