Kannywood

Iya yawan “mining” dinka iya yawan talaucin ka – sarkin waka

Abdul Gaya yayi hira da fitaccen mawakin nan kuma jarumi a masana’antar kannywood Naziru M Ahmad.

Cikin tattaunawar a shirin Daga Bakin Ka Naziru Sarkin Waƙa yayi maganganu iri daban-daban game da takaddmar Masarautar Kano,Ƴan crypto masu mining da kuma irin motocin sa da yake hawa da kuma wanda ake bashi kyauta in yayi Waƙa.

Mawaƙin yayi zantuka masu daukar hankali a cikin hirar wanda mun san dole zaku so ku kalla,ba tare da ɓata lokaci ba zaku iya kallon

Ga cikakken bidiyon a nan ƙasa domin saurare daga bakin mai ita.Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button