Hausa Musics
VIDEO : Hamisu Breaker – So Gaskiya Ne Official Video
Advertisment
Hamisu Breaker futaccen mawakin nanaye ya fitar da sabuwa waka mai suna ‘So Gaskiya Ne’ wanda tana daga cikin Album dinda ya fitar.
Wakar so gaskiya ne waka ce da angon jibi mai 13 bashir Maishadda kenan ya shirya wanda ya sanya matasan yan matan Kannywood.
A cikin wannan bidiyon wakar akwai A’isha najamu izzarso,amina amal, samha m inuwa,minal ahmad,rukky ali, da sadiya Umar da dai sauransu.
Advertisment