Kamin ka samu mutum ɗaya makiyin mahaifina,sai ka samu goma masoyansa – Ɗan sanusi Ashraf
Dan gidan me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi II, Ashraf Sanusi ya bayyana cewa kamin ka samu wanda baya son mahaifinsa guda daya, sai ka samu mutum 10 dake sonsa.
Dan haka yace wanda ke son mahaifinsa sun fi wanda basa sonshi yawa.
Ya rubuta hakane a shafinsa na sada zumunta.
Saidai an jawo hankalinshi kan cewa, ya daina biyewa makiya, kuma ya amsa da ya gode.
“You hate him if he talks, you hate him if he’s silent, you hate him if he’s happy, you hate him if he’s asleep. It’s only God that can help you and your hate. But for every one of you there’s 10 of us supporting and loving him, you’re outnumbered and sadly you’ve already lost.”
You hate him if he talks, you hate him if he’s silent, you hate him if he’s happy, you hate him if he’s asleep. It’s only God that can help you and your hate. But for every one of you there’s 10 of us supporting and loving him, you’re outnumbered and sadly you’ve already lost. pic.twitter.com/g1Jqn6rks5
— Ashraf Sanusi (@Adam_L_Sanusi) May 27, 2024
Wanda ya samu mutane sosai sun tofa albarkacin bakinsu inda majiyarmu ta samu wannan labarin da Hutudole ne na tattara muna wannan labari.