Labarai
Bidiyo : Yadda Bayan Saurayi na ya Gama Lalata Da Ni, yana Kawo Abokansa su Bashi ₦500 Su Ma suyi ~ Budurwa
Wannan wani bidiyo ne da ankayi hira wata budurwa a jahar kaduna tana bada labarin yadda saurayinta ke lalata da ita har ya kawo abokanansa su bashi ₦500 suyi.
Wanda har yarinyar tayi ciki ta fadi cewa tana iya kwana ukku ko fiye a gidansu saurayin nata.
Kuma ita yarinyar ta fadi wadanda suke biyarta sunkai takwas yayinda kuma shi saurayin yace sunfi haka.
Ga bidiyo nan ku saurara kuji.
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.



