Hausa Musics
Music : Hamisu Breaker -Amarya da Ango
Saukar da sabuwar wakar hamisu breaker mai suna “Amarya da Ango” ya rera wannan wakan ga wasu amare ne domin bada tashi gudumuwa ga ma’aurata wanda tayi tayi dadi sosai shiyasa hausaloaded a ko yaushe muna so mu nishadantar da ku.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com