Hausa Musics

MUSIC: Abdul D One – kyakkyawa kike

Advertisment

The popular love singer Abdul D one release his new and fantastic brand album of the year in 2024 tittle KIBANI LOKACINKI very amazing album.

Ina ma’abota sauraren wakokin soyayya na mawaki Abdul D One To ga wata sabuwa mai taken  kyakkyawa kike  wadda ya saki Album dinsa a wannan shekarar ta 2024 mai suna Kibani Lokacinki

wannan waka dai mai taken kyakkyawa kike   an fidda ta ne daga cikin sabon album din mawakin wato Abdul  D One mai taken kibani Lokacinki Album 2024 Zaku iya samun cikakken album din a wannan shafin namu mai farin jini, albarka.

Album din KIBANI LOKACINKI Album,Album ne da ya samu zafaffan wakoki sosai a cikinsa wanda zasu nishadantarku ku sosai.

Domin saukar da wannan waka mai taken kyakkyawa kike    sai ku danna alamar download mp3 dake kasa.

Related Articles

DOWNLOAD MP3

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button