MUSIC: Abdul D One – Bakandamiya
The popular love singer Abdul D one release his new and fantastic brand album of the year in 2024 tittle KIBANI LOKACINKI very amazing album.
Ina ma’abota sauraren wakokin soyayya na mawaki Abdul D One To ga wata sabuwa mai taken Bakandamiya wadda ya saki Album dinsa a wannan shekarar ta 2024 mai suna Kibani Lokacinki
wannan waka dai mai taken Bakandamiya an fidda ta ne daga cikin sabon album din mawakin wato Abdul D One mai taken kibani Lokacinki Album 2024 Zaku iya samun cikakken album din a wannan shafin namu mai farin jini, albarka.
Album din KIBANI LOKACINKI Album,Album ne da ya samu zafaffan wakoki sosai a cikinsa wanda zasu nishadantarku ku sosai.
Domin saukar da wannan waka mai taken Bakandamiya sai ku danna alamar download mp3 dake kasa.