Hausa Musics
MUSIC : Nura M Inuwa – Abba Na kwankwaso
Fitaccen mawaki Nura M Inuwa ya rerawa Abba kabir Yusuf Wanda anka fi sani da Abba Gida Gida.
Nura m inuwa yayiwa dan takarar gwamna jihar Kano a karkashin jam’iyyar NNPP mai alamar kayan marmari.
Nura M Inuwa yayi fice sosai a wajen rera wakokin na siyasa da soyayya.
Zaku iya amfani da alamar Download mp3 da ke kasa domin saukar da wannan waka.