Hausa Musics

MUSIC : Abubakar Sani – chinnaka

Albishirinku ma’abota sauraren wakokin hausa a yau mu zo muku da sabababin wakokin fitaccen mawakin wanda ake wa lakabi da dan haausa wanda ya fitar da sabon kudin Album dinsa mai suna “So da soyayya”.

Nahiyata Afrika Album ne da Abubakar Sani yayi aiki sosai a cikinsa wajen kawo muku wakoki masu ma’ana da fadakarwa a cikin waka.

Abubakar Sani

Chinnaka na daya daga cikin wannan kudin album da Abubakar sani yayi inda zakuje kalamai sosai a cikin na azance da hausa tsantsar ta.

Zaku iya amfani da alamar Download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button