Hausa Musics
MUSIC : Alan Waka – Darajar Uba


Advertisment
Tabbas wannan sabuwa wakar Aminu Abubakar Alan Waka mai suna ‘Darajar Uba’ mahaifi yana da muhimmanci sosai a rayuwar ‘ya’yansa domin shine gatansu.
Zakuji yadda Aminu abubakar ladan alan yayi amfani da hikimarsa da adabinsa wajen zakulo kadan daga cikin darajar uba.
DOWNLOAD MP3