Hausa Musics
VIDEO + AUDIO : Ali Jita Call On Me
Download Ali jita ya fitar muku da sabuwa waka mai suna “call on me”
Wakar taya matukar dadi wanda itama dai ta soyayya ce wanda mawakin yayi muku wnada zakuji irin yadda yayi kalaman soyayya a cikin ba’a cewa komai sai kun saurara.