Hausa Musics

MUSIC : Sabuwar wakar M Hassan – Murna Aure Abubakar Da Maryam

A yau na kara zo muku da sabuwar wakar M Hassan mai suna “Murna aure Abubakar da maryam”.
Wanda a cikin wannan wakar yayi baitutuka sosai wanda sanin kowane ne wakar aure wakace mai wuya amma wannan matsahin mawakin yayi wakae tayi dadi sosai iya fahimtarsa. 

Download music here

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button