Labarai

Labarin wata daliba mai ban tausai da zina da luwaɗi yayi sanadiyar rasuwarta

Advertisment

Wata malama ce ake shiri da ita a talabajin ta bada labarin wata dalibar su inda malamar take cewa,  cewa akwai dalibar su da kullum a gincire take zama a kan kujera wani lokacin bata zuwa makaranta, idan ma ta shigo makaranta ba ta zama aji sosai.

Sai wata rana malama tace ke kullum baki zama aji sai yi mata fadan so kanka ta wuce sai wata rana kawai na yanke shawara na kirata nace shin ke miyasa baki zama aje kullum kuma baki zuwa makaranta, sai yarinya ta malama kenan hmmm bazaki gane ba.

Amma zan gayamiki amma sai daga ni sai ke a ofis dinki sai yarinya ta cire zanenta sai naga famfas, sai nace to me yake faruwa, tana cire fanfas din nan tsutsotsi ne ke fitowa wurin.

“Gaskiya momi, tace kin ga dai babu alama talauci a jikina, malama tace eh hakane , sai yarinya tace ” to wannan abu sakaci ne irin na iyaye yadda iyaye sunka yarda da waɗanda suke mana aiki a gida to a wannan lokaci wani ya samu damar amfani da ita ta duburar ta.

Advertisment

Yau da gobe har yarinya ta zamo ta kware tana iya zuwa ta nema a waje. Kuma tana samun kuɗi to amma yanzu ta sako wani mataki yanzu duburar ta na fitar da tsutsa, kuma gaskiya bata da lafiya shiyasa bata iya zama dai-dai a aji.

Amma dai a karshe yarinyar ta rasu saboda tayi wasa da rayuwarta, saboda ta koma karuwanci ta gaba da baya duk ana amfani da ita.

Mai son saurarin wannan labari daga malam sai ya latsa Nan.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button