Labarai
SUBHANALLAH: Rikici Ya Barke Tsakanin ‘Yan Sanda Da Yan Shi’a A Jihar Kaduna
Advertisment
Yanzu nake samun labarin barkewar wani rikici tsakanin jami’an tsaron ‘yan sanda da kuma ‘yan Shi’a a jahar Kaduna.
An yi artabu sosai tsakanin wadannan bangarori guda biyu, sai dai zuwa wannan lokaci babu bayani dangane da abunda ya haddasa wannan rikici.
Sources: Rariya |
Babu shakka rikici tsakanin jami’an tsaron Nijeriya da ‘yan Shi’a ya zama ruwan dare, kuma yana yawan faruwa sosai.
Sources:Rariya |
Ya kamata gwamnatin jahar Kaduna da kuma gwamnatin tarayyar ta gaggauta dakile rikicin tsakanin kungiyoyin addinai, da kuma jami’an tsaro, domin ta haka ne ake yawan samun subucewar zaman lafiya a kasa baki daya.
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com