Labarai
Yaron Da aka daure a turken dabbobi yana cin kashin sa ya samu lafiya ya koma dan lukuti
Advertisment


Matar babansa ce ta daure shi wanda anka kamota a gaban hukuma domin tayi bayyanin abunda ya faru ta daure yaron bata bashi abinci wanda har kungiyar kare hakin bil adama ta shiga a lamarin wanda daga karshe Matar Atiku bagudu ne ta shiga rigimar.
Wanda shine tsakar gida ta bankado asalin bidiyon yaron da ko iya tafiya bashi kamar yadda zaku gani a cikin bidiyo da ke kasa.
Wanda shine yanzu yaron ya samu lafiya zaa mayar da shi inda iyayensa wanda ya samu kulawa karkashen gwamnatin jahar kebbi ya zama dan lukuti masha Allah.





