Hausa Musics

[MUSIC]Wakokin Umar M Shariff Nusaiba Da Mansura song’s

Saukar da wakokin Umar m shariff  Nusaiba song and mansura song.
wadanann wakokin dae yayi so ne saboda akwae al’ajabi kamar wakar mansura song ,inda yake bada labarim tafiyar zuwa lagos inda masoyiyarsa mansura abun mamaki ya sha wahala kafin yakai garin wallet dinsa da kuma Atm card dinsa  duk ya fadi,gashi ba wasu yan chanji a tattare da shi daga nan dae ya kai cikin birnin lagos agege amma abin ban tausai yana zuwa ana daura auren mansura!!!.

                                 Umar M shareeF Nusaiba song

                               Download Audio here


                     Umar M shareeF Mansura song


                           Download Audio here

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button