Hausa Musics
VIDEO + AUDIO : Aminu Ala – Nasarar Bazoum


Advertisment
Shahararren Mawakin Hausar nan wanda yayi fice gurin iya yin wakar tsantsar Hausa wato Aminu Abubakar Ladan (Alan Waka) ya saki waka mai suna “Nasarar Bazoum”.
Aminu Ala yayi wannan waka don taya murna ga sabon Shugaban Kasar Nijar wato Mohamed Bazoum.
Kalli faifan bidiyon wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download domin sauke Audio din wakar a cikin wayarka.



