Hausa Musics
DOWNLOAD VIDEO : Auta waziri – Na Yarda da ke ft Momee Gombe
Auta waziri ya fitar da sabuwa wakarsa mai suna “Na yarda dake” song 2023.
Auta waziri mawaki ne da ya iya wakokin soyayya sosai wanda tabbas akwai kalamai sosai.
Ke nake gani waka ce da yayi akan masoya domin nishadantarwa ga masoya.