Kannywood
Bidiyo : Cikin Fushi Nazir Sarkin Waka Yayi Martani Kan Matashin Da ya kalubalanci Pantami A Twitter
Advertisment
Wannan wani martani ne da nazir sarkin waka yayi ga yan twitter musaman na arewa masu kurin turanci da iya yi.
Wanda idan bakayi turanci ba , kai bakauyene da kuma kalubalantar manya manyan mu na arewa.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com


