Hausa Musics
MUSIC : Hamisu Breaker – Kizauna Dani
A yau munzo muku sabuwa wakar hamisu breaker mai suna ” Kizauna Dani” wanda da jin taken wannan wakar kunsan akwai magana sosai acikin.
Nasan wannan fasihin mawakin baya bukatar dogon surutu daga wajenku ma’abota ziyarar wannan shafi da kuma saurarin wakokinsa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.



![[MUSIC] Auta Mg Boy - Ummi](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/02/official_auta_mg_boy-20210224-0001-1.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)

