Hausa Musics
MUSIC: Kawu Dan Sarki – Ba’a fara ba
Advertisment
A yau munzo muku da sabuwa waka matashi mawaki Kawu dan sarki da sabuwa wakarsa mai suna “Ba a Fara ba”
Kawu dan sarki mai wakar ingalo yayi fice sosai a kasar hausa harda kudanci ma
Kawu dan sarki ya fitar da sabuwa waka ne mai suna. “Ba’a Fara ba”.
Zaku iya amfani da link da ke kasa domin saukar da wakar a wayoyinku na android.