Hausa Musics

MUSIC : farfesan waka – Kishin kasa

Advertisment

Suleman farfesan waka

Suleman farfesan waka har wa yau dai yazo muku da wakar kishin kasa bayan mun kawo muku da mai taken wannan kasa.
To itama wannan wakar mai taken “Kishin kasa” yayi tane domin mutum ya zamo mai kishin kasa ko waye shi domin samun cigabanmu a Nigeria.
Ya liasafo Abubuwa sosai a cikin Waka wand tabbas duk hakane a wannan kasa tamu.
Kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.

DOWNLOAD MP3

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button