Kannywood

Martanin Ali Nuhu ga Adam a zango akan maganarsa ‘Don Allah a taimaka a sanya Alaqa Series’

Advertisment

Fitaccen jarumi Adam a zango yayi wani fustin a shafinsa na sada zumunta Instagram kenan inda ya wallafa wani rubutu da ya dauki hankalin mutane sosai.

Adam a zango ya wallafa hoto ne na shirin film din Alaqa Series mai dogon zango inda nan take ya dauki hankalin mutane.

Adam a zango ya wallafa rubutu a jikin hoton kamar haka.

Don Allah ku taimakeni ku saka baki Ali Nuhu ya sakani a cikin shirin ALaQA”.

Wanda a karkashin fustin din ya yi rubutu kamar haka:-

Ku cigaba da kasancewa damu a kowacce ranar juma’a a Ali Nuhu Youtube channel domin ganin abinda muke dauke dashi game da ALAQA

Wannan juma’ar ma yananan tafe kuyi subscribing sannan ku danna kararrawa akan tashar mu ta Youtube mai suna Ali Nuhu . @realalinuhu”

Nan take mutane sunkayi ta martani wanda shi gogan da ankayi dan shi yazo yayi martani inda yake cewa.

@Realalinuhu: Ha ha haba Baba Kai da gidanka . Done deal”.

@Real”zeeky : Done Baba ado ai mai gida yace gidan kane, mukuma kannen kane @adam_a_zango

@abbas_sadiq_abbas : Abu namu maganin a kwabeme @adam_a_zango @realalinuhu

@officialsojaboy : This days Adamu is replacing BOSHO lol.

@kannywoodcelebrities : Hahaha @realalinuhu mutumin fah yau ya kira ka social media

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button