Hausa Musics

MUSIC: SDeen M Haruna – Kena Biyo

Albishirinku Ma’abota sauraren wakokin hausa a yau sun sake zu muku da sabuwa wakar Sdeen M haruna

KENA BIYOO Wakace Tamusaman AGareku masoyana wakace wace tayi daban da iren wakokin dakukasaba sauraro wakace me dauke da sakonin masoya iren ire baabinda zance maku akan wanann waka metaken KENA BIYOO.

MUSIC: SDeen M Haruna - Kena Biyoo

saikunjita akwai nishadantarwa gasuwa dadin sauti gakuma dadadan kalamai kucigaba da bibiyarmu ta wanann shafin domin samun sabbabin wakokin mu dazarar mundora  Ninaku S.DEEN M HARUNA godiya agareku masoyana.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA