Kannywood

Kalli Zafaffan Hotunan Momee Gombe da sunka jawo cece kuce

Advertisment

A yau ne ranar talata shahararriyar jarumar nan wanda tayi tashe wajen hawan wakokin nanaye na yan Kannywood na arewa wanda tayi fice wajen wakar Jarumar mata.

A yau ne take murna Zagayowar ranar Haihuwarta a turance shine ake kira birthday wanda ta fitar da sababbin hotuna wanda sunka samu aiki daga kamfanin daukar hoto mai suna noblezone.

Ga hotunan nan kasa.Kalli Zafaffan Hotunan Momee Gombe da sunka jawo cece kuce Kalli Zafaffan Hotunan Momee Gombe da sunka jawo cece kuce Kalli Zafaffan Hotunan Momee Gombe da sunka jawo cece kuce Kalli Zafaffan Hotunan Momee Gombe da sunka jawo cece kuce Kalli Zafaffan Hotunan Momee Gombe da sunka jawo cece kuce

Hausaloaded ta tattaro martanin mutane game da wannan hotunan da ta wallafa a shafinta duba da tace ta daina sanya matsatsun kaya kanana.

@xahrah446 tana cewa : Yanxu ke a naki tunanin ya dace kiy yawo da jeans din nan fisabilillahi ku rinqa shigar mutunci irinta musulmai ku daena dauko dabi’un yahudawa kuna dorama kanku wayewa hauka ne kuyta shiga kamar ba musulmi ba.

@mmnfaty cewa take : Gskya bakicika mace Mai mutunciba samm wlhy harnaji kindainah burgeni ae akwaiii shiga ta jeans da rigan anma mu2unci.kinmarda kankii kamar wata Ngozi mtsww Allah yashiryeki.

@musaabubbakarabubakar684 cewa yake : Banja kawai kamar ba musulma ba wlh bakwa kishin kanku wlh.

@mern_gwamna tana cewa : Is haram mace na saka crazy jeans so Dan Allah sis ki daina saka wa Allah ya sa mu dace

@habibalawalaiyu cewa take : Wai Don Allah bakujin kunyar fita haka ba hijab

@abban_hanan cewa yake : @habibalawalaliyu idan suka Saka hijab ai Yan barikin bazasuce suna son su ba, balle su samu damar Hawa motor.

@fa.ruq4230 cewa yake: mome gombe kina lafiya da qoshin lpy sunana Umar kuma baxan gajiba da saqona anche mai hakuri shike dafa dutse ya Chi ya sha romo.

Sadeeqtourist02 cewa yake : Hajiya @momee_gombe wllh Babu Wanda zaice bakiyi kyauba saidai hassada amman Hajiya @momee_gombe ba kece naji ana cewa kinyi aureba nake yimiki addu’a Allah ya bada zaman lpygaskiya Bai dace kici gaba da posting irin wadannan picks dinba, amman kiyi haquri Dan Allah ni bazanji dadin ganin ana fadar mummunar magana akankibaAmman Dan Allah kiduba shawarata ki sakata a ma’auni duk dacewar yarone ni amman ina ganin kamar nayi tunani mekyau akanki my lovely actress @momee_gombe .

@matar_adamu cewa take : Wallahi duk wanda yace kinyi kyau to ba masoyinki bane kuma da kwanaki harda wani zunduma hijab da cewa bazaki qara shigar banzaba.

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button