Wata yar Tiktok ta koka kan ta biya $3000 kemanin kusan miliyan 3 ayi mata hotunan Aure basuyi kyau ba
Wata yar Tiktok mai suna Brooke ta biya kudi Dollar amurika dala dubu ukku $3000 wajen bukin aurenta ta baiwa mai daukar hoto.
Wata ‘yar tiktok ta yi Allah wadai da rashin kyawun hotunan aurenta, bayan da ta biya mai daukar hoton dala na gugar dala har dala 3,000, kwatankwacin kusan naira miliyan uku a kudin Najeriya.
Yar Tiktok din tayi bidiyo ne inda take bayyanin yadda wannan afka afka ta kasance anyi auren a watan Oktoba na shekara da ta gabata.
Ga hotunan nan.
Hausaloaded tayi kokarin tattaro muku martanin mutane da sunkayi a karkashin tsakuro labarin da Dwhausa nayi a shafinsu na sada zumunta.
@fadia H Aliyu tana cewa :
Sai ya dawo mani da kuɗina ko nasa a yi masa dukan kuɗin
@kamal ahmad azare cewa yake :
Bai kyauta ba, haka da naje wani biki duk hoton da na fito sai na ganni baƙi wlh.
@Abdullahi ali maraban jos cewa yake:
Zamu hadu a Court ne kawai.
@mariya m Aliyu tana cewa:
Kyalkyalkyalll
Waiyo cikina To Ina lefi Dan ya nuna Miki asalin kamarki wlh DW Kuma kunfara Sharholiya Wannan shine fankeke direct.
@shafiu sani yana cewa : Gaskiya kyauta mata ba, Kuma za ta iya shigar da Kara kotu a kan Hakan.
@Ali sarkin noma yana cewa :
Dw hausa daga accra kasar Ghana agameda da wannan Batu nikuwa Ina Chan gefe Ina Shan dariya.
@Ibrahima jumare yana cewa :
Allah sai yadawo da kudin, domin babu biyar bukata, Ina yin hoto ne don ayi kyau a bar tarihi Mai faranta rai
@journalist salman Abbakar cewa yake :
Shi yasan be iyaba kuma ya amsa kudin ta jama’a ina daukar hoto masu kyau cikin farashi mai sauqi kuma masu kyau sosai duk me buqata mace ko namiji se ayi magana.
@Yawale sani takai cewa yake :
Garin Dadi Ba Kusaba
Muna Fama Da Ba Shinkafa Da Gero Da Dawa Da masara Allah Ka Azurtamu Arziki mai Amfani
Dw Hausa Inneni Zamu Raba Asara Kawai Shine Mafita