Politics Musics

MUSIC : Dauda kahutu Rarara – Baba Tinubu yace Full Mp3

Advertisment

Fitaccen mawakin nan na siyasa Dauda kahuta rarara yayi sabuwa waka ga mai girma shugaban kasa Bola Ahmed tinubu

Rarara ya baiwa wannan waka suna “Baba Tinubu Yace ” wanda yayi kalamai sosai a cikinta.

MUSIC : Dauda kahutu Rarara - Baba Tinubu yace Full Mp3

Rarara ya fitar da wannan waka ne saboda bada tashi gudumuwa ga jami’yarsa ta apc da kuma dan takarar jam’iyyar Apc.

Yayi wnanan wakar ne bayan dawowar zaɓaɓɓen shugaban kasa Bola Ahmed tinubu.

 

DOWNLOAD MP3

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button