Politics Musics
MUSIC : Nura Oruma – Yan Tsinstiya sunce Daga Gobe ne (sokoto)
Bayan Shari’a da anka kotun dake zaune a abuja sun yanke hukunci akan cewa Aminu Tambuwal yayi nasara.
Wanda kuma shine kotu ta kara tabbatar da nasara da ya samu daga wajen Allah.
Shine yan Apc sokoto sunke cewa daga gobe shine nura oruma yayi kawa mai suna “Yan Tsinstiya sunce daga gobe “.
Download Audio Now