Hausa Musics

MUSIC: Abdul D One –  Masoyan Annabi muna tare

Abdul d one yayi kokari sosai wajen rera kalmomin yabo ga fahimta wanda yana daga cikin jindadin wannan wakar mai taken

Abdul d one yayi fice wajen wakokin Birthday da soyayya  kuma wakokin aure wanda har da na bege

MUSIC: Abdul D One -  Masoyan Annabi muna tare

Abdul d one fitaccen mawakin ne a kasar hausa wanda bai neman dogon bayyani.

Zaku iya amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar a wayoyinku.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button