Hausa Musics
MUSIC: Salim Smart – Damuwata kece
Salim Smart ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Damuwata kece”.
Salim smart hazikin matashin mawaki ne wanda shima yanzu yaron yana tashi sosai.
Shine mawakin da yayi wakar rayuwa kaddara ce ta shirin labarina mai dogon zamani wanda zakuyi mamaki sosai.
Zaku iya amfani da alamar Download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.