Hausa Musics
MUSIC : Isah Ayagi – A fahimce Ni
Isah Ayagi shahararren mawaki ne da yayi tashe sosai da ya fitar da sabuwa waka mai take “A Fahimce ni”inda zakuji dadin wakar
Isah Ayagi yayi wakar A fahimce ni a wanann shekara ta 2023 wanda zakuji irin yadda yayi amfani da kalamai na soyayya daman mawakin soyayya ne.
Wakar ‘A Fahimce ni’ tayi tasiri sosai ga duk masu sauraren wakokinsa irin yadda anka nuna sunka saurare a kafarsa.
Zakuyi iya amfani da Download mp3 domin saukar da wakar.