Kannywood
Mawaki Abdul D One Zai Angon ce
Advertisment
Mawakin nan na Masana’antar kannywood Abdulkadir Tajudeen wanda anka fi sani da Abdul d one zai angwan ce tare da Amaryasa mai suna Ummu salma sulaiman (Salma Fresh)
An fitar da katin gayyatar daurin auren mawakin a ranar 12 /12)2021 idan Allah ya nuna mana cikin wannan wata cikin wannan shekara.
A madadin CEO hausaloaded da mabiyasa suna yiwa wannan mawaki fatan alkhairi Allah ya nuna mana rana amen.