Hausa Musics
[MUSIC] Garzali Miko – Ashe so yana da Rana
Ina ma’abota sauraren wakokin Garzali Miko a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘Ashe So yana da Rana’
Garzali Miko yayi kokari sosai wajen yin wakar Ke Daya ce ko waye yayi masa tarko zakuji a wakarsa
Sai kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.





