Hausa Musics

MUSIC : wakar Ali Jita – Maryam Sanda Gimbiyar Mata

Advertisment

A yau take sallah mawakin soyayya da fina finai da aure wato ali jita mai makogaron zinare shine mawakin da yayi waka a lokacin da margayi Bilyaminu ya aure maryam sanda yayi kalamai sosai na nuna cewa maryam mace mai hakuri, da juriya, hankali, basira ga addini na boko da na musulunci amma shin abinda ali jita ya nuna wannan mata na da su ku saurari wannan mai suna “Maryam Sanda Gimbiyar mata” kuji.

Download music here

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button