Hausa Musics

MUSIC : maryam A Sadik – Ayar Tambaya

Albishirinku Ma’abota saurarin wakokin hausa a yau nazo muku da sabuwa matashiya mawakiya Maryam a SadiQ.

Maryam a sadik ta fita da sabuwa waka ta mai suna “Ayar Tambaya”.

Maryam a sadik matashi mawakiya ce wadda tayi fice wajen wakokin soyayya.

Zaku iya amfani da alamar Download mp3 dake kasa domin saukar da waka.

DOWNLOAD MP3

Related Articles

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

ADVERTISMENT
Check Also
Close
Back to top button