Kannywood
Bidiyo : Ban Yarda HarKar Fim Yana ‘Bata Tarbiyya Ba – Rahama Sadau
Jaruma Rahama Sadau Ta Fito Cikin Wani Video Ta Bayyana Cewa Ita Bata Wani Yarda Cewa Harkar Fim Din Hausa Yana Bata Tarbiyya Ba.
Jarumar Tayi Maganganu Da Dama Akan Lamarin. Kalli Videon Nan Domin Ganin Hirar Da Akayi Da Ita
A cikin wannan bidiyo mai minti goma wanda ake yima maya tambayoyi wanda kuma ta amsa su wanda zakuji irin yadda hirar ta kasance.
https://youtu.be/jhVosDWNskM